Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Tahil Sali

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala 500,000

Tahil Sali kwamanda ne a kungiyar Moro National Liberation Front (MNLF). A ranar 29 ga watan Satumba na shekarar 2009, kungiyar MNFL ta haka bam din da ya tarwatsa wani jerin gwanon motocin soji. Bam din ya kashe sojan Amurka biyu da wasu sojojin rundanar sojan kasar Phillipines (AFP), wadanda suke cikin wani shirin jinkai na gina wata makaranta a yankin. A ranar 21 ga watan Mayu na shekarar 2010, Gundamar Shari’ar kasar Phillipines ta 9 ta bada Damar Kama Tahil Sali kan kai harin.

Karin Hotuna

Philippine Poster - English