Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Sami al-Uraydi

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Sami al-Uraydi babban jami’in shari’a na Hurras al-Din (HAD). A baya Al-Uraydi yana da hannu a kitsa harin ta’addanci kan Amurka da Isra’ila. Al-Uraydi mamba ne a majalisar shura ta HAD. Al-Uraydiya kasance babban jami’in shari’a na ƙungiyar al-Nusrah daga 2014 zuwa 2016, ya bar ƙungiyar ne a 2016.

Hurras al-Din bangare ne na ƙungiyar al-Ƙa’ida da ta ɓulla a Syria a farkon 2018 bayan saɓanin da ya sa wasu suka ɓalle daga Hay’at Tahrir al-Sham (HTS), Shugabancin HAD, haɗi da al-Uraydi sun ci gaba da yin biyayya ga AQ da shugabanta, Ayman al-Zawahiri.

Karin Hotuna

Sami al-Uraydi
Salman Raouf Salman - Spanish