Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Sayf al-Adl

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 10

Al-Adl an nuna shi da kuma caja shi a babban jurin tarayya a watan Nuwamba 1998 tadon matsayin shi a tashe-tashen bam a ranar bakwai ga watan Agusta,shekaran dubu goma shatara da tamanin da takwas (August 7,1998) a ofishin jakadanci na Amirka da suke Dar es Salaam, Tanzania a kuma Nairobi, Kenya. Kai farmaki ya kashe yan farar hula guda dari biyu da ishirin da hudu (224), fiye da dubu biyar (5,000) kuma sun samu rauni.

Shi Laftanan kanar ne ada tare da runduna na musamman na Egyptian kamin aka karma Shi a shekaran dubu goma sha tara da tasa’in da akwai (1987) tare da dubbai tsagera yan adawa da gwannatin kasa biye da kokarin kis an gilla na ministan harkokin cikin Egypt.

Kamar lokacin farkon dubu goma sha tara da tamanin,al-Adl da sauran yan ma’aikacin al-Qa’ida sun da da koyarwa na soja da basira a kasashe daban-daban,harda Afghanistan, Pakistan da Sudan,don amfani na al-Qa’ida tare da rukunin alakar su, da jihadi musuluncin Egyptian.

A shekaran dubu goma sha tara da tamanin da biyu da shekara dubu goma sha tara da tamanin da uku (1992 and 1993), shi da Abdullah sun ba da tarbiyya na soja wa yan gudanarwar al-Qa’ida da kuma yankabilan Somali wanda suka yi fada da rundunan sojojin Amirka a Mogadishu lokacin gyaran aikin fatan rai.

Babban juri na tarayya a watan Nuwamba 1998 ta tuhumance da kuma caja Abdallah don matsayin shi a tashe-tashen bam a ranar bakwai ga watan Agusta,shekaran dubu goma shatara da tamanin da takwas (August 7,1998) a ofishin jakadanci na Amirka da suke Dar es Salaam, Tanzania a kuma Nairobi, Kenya.

Bayan tashe-tashen bomb,al-Adl ya sake gida zuwa kudun Iran a karkashin tsaron Islamic Revolutionary Guards Corps. A watan Afrilu na shekara dubu ishirin da uku (2003), masu mulki na sun sa shi, da Abdallah,da wadansu shugabannen al-Qa’ida a daurin talala.

A watan Satumba shekaran dubu ishirin da goma shabiyar (2015), al-Adl da wa su Baban shugabbane guda hudu an sake su daga Gidan wakafi na kasar Iranian abakin wani ma’aikacin huldar jakadanci na Iranian da al-Qa’ida suka sace a Yemen

Al-Adl kuma ya na gaba a matsayin laftana ga Abu Musab al Zarqawi, wanda ya kafa al-Qa’ida a kasar Iraq da ya zama ISIL yanzu.

Karin Hotuna

English AAA and SaA PDF