Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Mohammed Ali Hamadei

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Ana zargin Mohammed Ali Hammadei da laifin shirya da shiga cikin wadanda suka sace Jirgin Saman Pasinja na TWA mai lamba 847 a ran 14 ga watan Yunin 1985. Satar wannan jirgin ya haifarda galazawar da aka yi wa pasinjoji da dama a jirgin da kuma kisan gillar da aka yi wa Sojan Jiragen Ruwan Amurka, Robert D. Stethem

Ana tuhumar wannan mutum da aka nuna a sama da wadanan laifukkan:

Satar jragen sama a cikin Sararin Musamman Mallakar Amurka; saka wani haramtaccen abu mai lahani a cikin jirgin sama; yin garkuwa da mutane; kisa, gallazawa pasinjoji da kulla makirci.

Karin Hotuna

Mohammed Ali Hamadei