Aikin Ta’addanci
Bayani akan ...

Tashin Hanalin Nuna Rashin Yarda da Shawarwarin Samarda Zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya

Daga 1993 zuwa yanzu

Tun daga lokacinda aka rattaba hannu akan Yarjeniyoyin Oslo a watan Satumbar 1993, kungiyoyin ‘yan ta’adda da kuma wasu mutane da basa son yarjkejeniyar sulhun da aka kulla sun sha kai hare0hare a Zirin Gaza, Yammacin Kogin Jordan da Isra’ila. Makasudin kai wadanan hare-haren shine don a tarwatsa tarukkan tattaunawa da ake da kuma chanja tunanin shugabannin dake cikin tarukkan.

Shirin Bada Tukuici Don Adalci na tayin bada tukuicin da ya kai har na Dala milyan 5 ga duk wanda ya bada bayanin da zai kai ga kama wadanda suka kai wannan harin.