Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Mahad Karate

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Mai taimakon shugaba (emir) Mahad Karate, wanda an kuma san shi da Abdirahman Mohammed Warsame, ya taka muhimman rawa cikin Amniyat, wato bangaren al-Shabaab wanda sun kasance da alhakin kisan gilla da aka yi a ranar biyu na watan Afrilu, shekarar 2015 a Jami’ar Garissa in da mutane dari da hamsin sun mutu. Bangaren masu hankali na al-Shabaab suma sun kasance cikin masu kai harin kasha kansu da kuma kisan gilla cikin Somalia, Kenya da wasu ƙasashe cikin yankin , kuma su na samar da kuɗi da goyon-baya ga gudanar ‘yan ta’adda a ko’ina cikin kusurwar Afrika.

An ce shi mutum mai shekaru fiye da arba’in ne.