Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Ma’alim Daud

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Ma’alim Daud ya kasance da alhakin shiryawa, daukar ma’aikata, da horo, da kuma gudanar a kan Gwamnatin Somalia da kuma wasu wuraran Yammanci.

Daud yana yin harsunan Turanci, Larabci da Somali. Kuma an san shi da sunayen Karate, Daud, Ma’alin Abdirahman da Abdifatah. Daud mutumi daga kabilan Hawiye/Ayr ne kuma wurin zaman shi na mussamman a yanzu shi ne yankin Shabelle na kasar Somalia.