Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Khalil Yusif Harb

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Khalil Yusif Harb makusancin mai ba da shawara ne ga Babban Sakatare Hassan Nasrallah, shugaban kungiyar ta’addanci na ta Hizballah dake Lebanon, ya kuma taba zama babban jami’in soji mai kula da huldar kungiyoyin ta’addancin dake kasashen Iran da Palasdinu. Harb ya jagoranci da kuma kula da ayukkan sojan kungiyar a yankunan kasar Palasdinu da dukkan kasashen dake. Tun shekara ta 2012, Harb ya taka rawa wurin tura makudan kudade zuwa ga masu tu’ammali da kungiyar ta Hizbullah a kasar Yemen. A cikin watan Ogusta na shekarar 2013, Sashen Baitulmalin kasar Amurka ya ayyana Harb a matsayin Danta’addan Musamman na Kasa da Kasa (SDGT) biyo bayan Dokar Zartarwa mai lamba 13224.

Karin Hotuna

Lebanese Hizballah Poster - English
Lebanese Hizballah Poster - Arabic
Lebanese Hizballah Poster - Farsi
Lebanese Hizballah Poster - French