Aikin Ta’addanci
Bayani akan ...

Harin Bama-bammai akan Opisoshin Jakadancin Amurka

Kenya da Tanzania | 7 ga Agusta, 1998

Ranar bakwai ga watan Agusta,shekaran dubu goma shatara da tamanin da takwas, membas na kungiyar yan ta’abba na al-Qa’ida a lokaci guda sun tada bam a ofishin jakandanci na Amrika da ke Nairobi,Kenya da Dar es Salamm,Tanzania. Sakamakon Adalcin shirye shirye na hadayan sakamako na miliyan biyar ($5 million) ga duk mai wani Labour da zai kawo ga hukunta duk wanda ya ke da hanu a cikin wadannan hari.

A Nairobi, Dan ta’abba ya tuka babbar mota cike da nakiya ya fasa kusa da garejin ajiye moronic na ofishin jakadanci na Amrika,ya kashe mutane dari biyu da goma sha uku(213), tare da ma’aikacin ofishin jakadanci guda arba’in da hudu (yan Amrika guda goma sha biyu(12) da yan kasashen waje guda talatin da biyu(32)), fiye da mutum dubu dari biyar(5000) sun samu rauni, harda Prudence Bushnell ambasadar Amrika.

A Dar es Salaam, Dan ta’abba mai tuka Babbar mota cike da nakiya,ya na kokari ya buga babbar kofar ofishin jakadanci, sai ya fara harbin ofishin, daga nan sai ya fasa nakiyar. Sanadiyyar mutuwan mutane goma sha daya(11) da join raunin mutane tasa’in da biyar(85).

Tashe-tashen bam ya kawo ga lalata mai tsanani a ginin ofishin jakadanci guda biyun da kuma halakar ofishi da wuraren kasuwanci da ke kusa.

 

Wadannan mutane an yi masu shari’a a kotun tarayya na Amrika dangane da harin.  
  • Mamdouh Mahmud Salim, daya daga cikin wanda suka kafa al-Qa’ida an kama shi a watan Satumba shekarar dubu goma sha tara da tamanin da takwas(1998) a kasar Germany sai aka mayar da shi kasar shi. An yanke masa hukuncin saurar rayuwan shi a kurkukun tarayya dangane da tashe-tashen bam.
  • A watan Oktoba shekaran dubu biyu da daya(2001),ma’aikacin al-Qa’ida Wadih El-Hage, Khalfan Khamis Mohamed, Mohamed Rashed Daoud Al- Owhali and Mohamed Sadeek Odeh an sa me su da laifin tsari da aiwatarwa na tashe-tashen bam na ofishin jakadanci ,an yanke masa hukuncin saurar rayuwar su a kurkuku.
  • A watan janairu shekara ta dubu biyu da goma sha daya(2011),ma’aikacin al-Qa’ida Khalfan Ghailani an same Shi da laifi an masa daurin hukuncin sauran rayuwar shi a kotu na Amrika dangane da tashe -tashen bam.
  • A watan Satumba shekara ta dubu ishirin da goma sha hudu(2014), Adel Abdel Bari, ya na dangantaka sosai da shugaban al-Qa’ida Zawahiri,ya yi ikirarin hada baki cikin kashewan yan kasan Amrika,an yanke mashi daurin hukuncin shekara ishirin da biyar(25).
  • A watan Mayu shekara ta dubu biyu da goma sha biyar(2015), Khaled al-Fawwaz, Mai biye da Usama bin Laden,kotun tarayya ta yanke masa hukuncin sauran rayuwar sa a kurkuku dangane da harin.
Wadannan ake tuhumce su akan tashe -tashen bam ta babban juri na tarayya:

Ayman al-Zawahiri, shugaba mai ci yanzu na al-Qaida

Sayf al-Adl, shugaba na musamman na al-Qai’da

Abdullah Ahmed Abdullah,shugaba na musamman na al-Qai’da

Usama bin Laden, shugaba na da na al-Qai’da (marigayi)

Mohammed Atef,shugaban soja a da na al-Qa’ida (marigayi)

Anas al-Libi shugaba na musamman a da na al-Qa’ida (marigayi)

Shirin bada ladan hukunci na ba da ladan zuwa miliyan goma ($10 million) kan kowace labari da zai shahararre da wuri, kamu ko kuwa tabbatar da laifin Sayf al-Adl da Abdullah Ahmed Abdullah,da ladan miliyan ishirin da biyar ($25 million) kan labarin Ayman Al-Zawahiri
 

Bada lada na dangane da tashe -tashen bam na ofishin jakadanci na Amrika

Ayman Zawahiri

Abdullah Ahmed Abdullah

Sayf al-Adl

Karin Hotuna

English PDF
Hoton Harin Bama-bammai akan Opisoshin Jakadancin Amurka
Hoton Harin Bama-bammai akan Opisoshin Jakadancin Amurka
Hoton Harin Bama-bammai akan Opisoshin Jakadancin Amurka
Hoton Harin Bama-bammai akan Opisoshin Jakadancin Amurka