Aikin Ta’addanci
Bayani akan ...

Harin Bam Kan fararen Hula

Karachi, Pakistan | 14 ga Yuni, 2002

A ran 14 ga watan Ynin 2002 ne wani bam a cikin mota ya fashe tsakanin dimbin jama’a mau tsallaka titi a gaban Opishin Karamin Oipishin Jakadancin Amurka dake Karachi, Pakistan. Wannan harin ya hallaka ‘yan Pakistan su 12, ya kuma raunana wasu 40.

Shirin Bada Tukuici Don Adalci na tayin bada tukuicin da ya kai har na Dala milyan 5 ga duk wanda ya bada bayanin da zai kai ga kama wadanda suka kai wannan harin.