Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Jaber A. Elbaneh

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Ana neman Jaber A. Elbaneh dangane da wata karar da aka shigar a ran 21 ga watan Mayu, 2003 a Gundumar Yammacin New York dake birnin Buffalo, jihar New York. Ana zarginsa da bada taimakon kayan aiki ga wata kungiyar ‘yan ta’adda da kuma bada taimakon kayan aiki ga kungiyar al-Qaida.

Ana kyautata zaton cewa Elbaneh ya gudu, ya bar Amurka, kuma ana jin har yanzu yana wata kasar waje.

Karin Hotuna

Jaber A. Elbaneh