Aikin Ta’addanci
Bayani akan ...

Kungiyoyin ISIS masugarkuwa da mutane

Shirinbayar da ladanaMa’aikatarharakokinwajenAmurkaya ware kusandalabiliyanbiyargadukwandayasamar da bayanai game da kungiyar ISIS kokumabayanaikanmutanen da ke da alhakinsaceMalamanKirista Maher Mahfouz, Michael Kayyal, Gregorios Ibrahim, Bolous Yazidi da kuma Paolo Dall’Oglio.An ware wannantukuicinne a lokacimafimuhimmanci da yakin da muke da ISIS.Garkuwa da shugabanninaddiniyanunagirmandubarunrashintausayina ISIS dakuma yadda sukanunayanzu sun mayar da hankaligamutanen da basujibasuganiba.

A ranar 9 gaFabrairun2013, MalaminCocin Orthodox naGirka, Maher Mahfouz da malaminCocinKatolikanaArmeniya Michael Kayyalsunacikinmotarbus ta fasinjazuwawani zaman zuhudu a Kafrunna Syria. Kimaninkilomita 30 tsakani da wajengarin Aleppo, wasu da akezargimayakan ISISsukatsayar da motar, sukabincikifasinjoji da takardu, saisukaamince da malamanaddiningudabiyudagacikin bus din. Ba a sake jinduriyarsubatunlokacin.

A ranar 22, 2013 gaAfrilumalaminCocin Orthodox na Syria ArchbishopGregorios Ibrahim yayitafiyadaga Aleppo, Syria zuwaTurkiyadomindaukomalaminCocinOrthodox naGirkaArchbishop BolousYazigi.Lokacin da sukaisashingenbincikenjami’antsarokusa da al-Mansoura,a Syria, ‘Yan bindigada damasukayiwaArchbishop dinkwantonbauna tare da kwacemotarsu.Dagabaya an samudirebanmalamana mace. Da farko an yitunaninmayakanJabhat al-Nusramaialaka da Al Qaeda ne sukasacesu.Ammadagabaya an mikaLimamangaDa’esh da akekira ISIS.

A ranar 29 gaYuli, 2013, ISIS ta sacedayadagacikicikinmalamanDarikarKatolikanaItaliya Paulo Dall’OglioaRaqqah. FadaDall’Oglioyashiryahaduwa ne da ISIS dominneman a sakiFada Mahfouz da Kayyal da kuma Archbishop Ibrahim da Yazigi. Ba asa sake ganinsabakojinduriyarsatunlokacin.

ISIS na ci gaba da zamabarazanagaAmurka da kumakawayenta da abokanhulda a yankinGabas ta Tsakiya da kumasassanduniya. Za mu ci gaba da bayar da goyonbayagaabokanhuldarmu a Iraqi da Syria a kokarinsunasamungalabarwannanbarazanarta’addancin, kuma mu ci gaba da mutuntahadinkankasashenduniyawajenharamtawa ISIS samunmafaka a duniya. Mai tsattsauranra’ayi Abu Musab al-Zarqawi ne yakafa ISIS a 2004 a matsayin “al-Qaida a Iraqi”ko AQI. Dagabayakungiyar ta koma“Daularmusulunci ta Iraqi.”

ISIS ta daukidubbanmabiyadagasassanduniyadominyaki a Iraqi da Syria, inda ISIS ta fi aikatalaifukanketahakkinbil’adama da wasumunananayyuka.MambobinISIS sun zartar da kisanmutane da dama da kashe-kasheda raunanayarakananada fyade da fataucinmutane, da sauranrikicin da yashafimutanekoal’umma. ISIS ke da alhakinkisankiyashikan ‘yan Yazidi da Kiristoci da kumamusulmimabiya Shi’a a yankunan da takeiko, aikatalaifukancinzarafinbil’adamada shafekabilu da keadawa da suda kumamusulmimabiya Sunni da kurdawa da kumawasutsiraru. A watanAfrilun 2013, Abu Bakr al-Baghdadi, yafitoyaayyanacewaDaularMusulunci ta Iraqi tanaaiki ne karkashin ISIS. A watanYunin 2014, ISIS da ale kiraDa’esh, ta kwacewasuyankunana Syria da Iraqi, tare da sanar da kafaDaularmusulunci, kuma al-Baghdadi a matsayinKalifa. A shekarunbaya, ISIS ta samugoyonbayankungiyoyiJihadi da wasumasutsattsauranra’ayi a sassanduniya, wandayakarfafaguiwar hare-hare a Amurka.

Karin Hotuna

ISIS Kidnapping Networks - English
ISIS Kidnapping Networks - French
ISIS Kidnapping Networks - Kurdish
ISIS Kidnapping Networks
Mahfouz
Kayyal
Gregorios
Yazigi
Paulo