Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Ibrahim al-Banna

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Ibrahim al-Banna daya ne daa cikin shugabannin reshen al-Qaida na yankin Kasashen Larabawa (AQAP) kuma ya rike mukamin jagoran harakokinta na tsaro. Al-Banna na cikin wadanda suka kafa AQAP tun asali kuma ya sha bada jagoranci ga tsare-tsaren harakokin tsaro da na yaki ga sauran shugabannin na AQAP.