Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Haytham ‘Ali Tabataba’i

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Haytham ‘Ali Tabataba’i jigo na sojojin kungiyar Hizbullah wanda ya jagoranci rudunar Hizbullah ta musamman a kasashen Syria da Yemen. Ayukkan Tabataba’i a kasashen Syria da Yemen wani bangare ne na babban kokarin Hizballah na samar da horo da kayayyaki da taimakon ayukkan tarwatsa yankin. A cikin watan Oktoba na shekara ta 2016, Sashen Baitulmalin kasar Amurka ya ayyana Tabataba’i a matsayin Danta’addan Musamman na Kasa da Kasa (SDGT) biyo bayan Dokar Zartarwa mai lamba 13224.

Karin Hotuna

Lebanese Hizballah Poster - English
Lebanese Hizballah Poster - Arabic
Lebanese Hizballah Poster - Farsi
Lebanese Hizballah Poster - French