Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Ahmed Iman Ali

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 3

Nassarar Ahmed Iman Ali wajen yin aikin daukar masu yaki da rokan kuɗi ma al-Shabaab, ya daga matsayin shi cikin ƙungiyan. An fi san Iman Ali da neman matasan Kenya domin ya dauke su ma’aikata zuwa cikin ƙungiyar al-Shabaab. Duk da yana ayyukan shi a Kenya tun lokacin baya, shekarar 2009, ya matsa wurin zaman shi zuwa Somalia inda yana jagorance ‘yan ta’addanci adadin su dari uku zuwa dari biyar wanda sun fito daga ƙasar Kenya.