Aiyukkan Ta’addanci
- Harin Bam akan Jirgin Saman Pan Am mai lamba 103 Lockerbie, Scotland | 21 ga Disamba, 1988
- Harin Bam akan Kulob din USO Naples, Italiya | 14 ga Afrilu, 1988
- Satar Jirgin Saman Pan Am mai lamba 73v Karachi, Pakistan | 5 ga Satumba, 1986
- Harin Bam kan Jirgin Saman TWA mai lamba 840 Grka | 2 ga Afrilu, 1986
- Ace Jirgin Saman TWA mai lamba 847 Beirut, Lebanon | 14 ga watan Yuni, 1985
- Sace-Sace da Kashe-kashen da aka yi Lebanon | daga shekarar 1985 zuwa 1989
- Harin Bama-bammai akan Barikin Sojan Kundumbaka Lebanon | 23 ga watan Oktobar 1983