Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Abu ‘Abd al-Karim al-Masri

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Abu ‘Abd al-Karim al-Masri babban mamban al-Ƙa’ida ne (AQ) kuma daya daga cikin shugabannin ƙungiyar Hurras al-Din (HAD). A 2018, al-Masri ya kasance mamba a shura ta HAD, babban majalisar koli, kuma ya taba kasancewa mai shiga tsakani tsakaninta da al-Nusrah Front.

Hurras al-Din bangare ne na ƙungiyar al-Ƙa’ida da ta ɓulla a Syria a farkon 2018 bayan saɓanin da ya sa wasu suka ɓalle daga Hay’at Tahrir al-Sham (HTS), Shugabancin HAD, haɗi da al-Masri sun ci gaba da yin biyayya ga AQ da shugabanta, Ayman al-Zawahiri.

Karin Hotuna

Abu ‘Abd al-Karim al-Masri
Salman Raouf Salman - Spanish