A shekarar 2002 ne Geamnatin Amurka ta kaddamarda shirin bada tukuici don maganace hanyoyin samun kudi na ‘yan ta’adda.
Ana gudanarda ta’addancin kasa-da-kasa ne da kudaden da ake aikawa ‘yan ta’adda daga kafofi daban-daban naduniya. Gwamnatin Amurka na tyin bada tukuicin da zai kai na dala milyan 5 ga du wanda ya bada bayanin da ya kai ga a tarwatsa shirin samun kudaden na duk wata kungiya ta ‘yan ta’adda.
In kana son ganin sanarwa mai hotuna da aka shirya don wannan shirin, zabi daga cikin wadanan hotuna: