Koriya ta Arewa

Saboda koƙarin ataimaki Godunmuwar kasashen duniya wajen tsayar da keta haddin kasar koriya ta arewa, bangaren harkokin kasashen (RFJ) waje Sun bada dala Milliyan biyar ($5) ga duk wanda ya kawo labarin da zai kawo wa harkan cinzafin da kasar take yi cikas a harkan tattalin arziki, wannan ya shafi ha’Inci ɓangaren harkan kudi, da kuma sulalema takunkumi da kuma lefuffukan da ya shafi yanar gizo da kuma saɓawa dokokin makamai masu linzami (WMD).

Shashin harkokin kasashen wajen na niman bayani akan haka da kuma wasu abubuwan:

  • Juyan gawayi daga jirji zuwa jirgi Wanda hakan yasamo asali ne daga kasar koriya ta arewa ko kuma ɗanyen manfetur ko manfetur, kayayya ki da’ake kaisu kasar koriya ta arewa ko kuma koma wani jirgi da’ake kaishe kasar ko kuma ake dakko shi daga kasar koriya ta arewa;

  • Ƴan kasar koriya ta arewa da suke aiki kasashen waje (ketare) kuma suke bada gudunmuwar su na haraji sosai ga kasar ko kuma jam’iyar su ta ma’aikatar ƴan kasar koriya;

  • Kasuwanci ko kuma koma wani abu ne ako ina a duniya daya ke da hannu wajen haramtattun hurda da kasar koriya ta arewa;

  • Harkokin kasuwancin makaman kasar koriya ta arewa Ko kuma kaisu kasashen waje (ketare);

  • Manya manyan abubuwa masu tsada da ake kai su kasar koriya ta arewa.

Bangaren bada kudaɗi ga wanda ya bankadu wani muhimmin sirri wato (RFJ) sunyi alƙawarin bada har sama da dala miliyan biyar $5 ga duk wanda ya bankadu labari akan wanda yake aiki da umurnin kasar koriya ta arewa katsayi kuma yayi kokarin shiga cikin na’oran shi me kwakwal dumin sato muhimman bayanai wannan ya shafi ta hanyar ɓata na’oran me kwakwal ne ko ta hanyar daurawa mutun lefi ko kuma taimakawa duk wa’inda zasu yi wannan lefi ko kuma karfafawa duk wa’inda zasuyi wa’innan lefi.

An umur bangaren harkokin kasashen wajen kawai dasu bada kusan dala miliyan biyar $5 kawai ga duk wanda yayi sanadiyar kawowa duk wanda yake da hannu wajen harkokin kasar koriya ta arewan cikas kamar yadda aka zartar a sashi na dari da hudu 104(a) da kuma dari da hudu 104(b)(1) na takunkumin da aka sawa kasar koriya ta arewa da kuma tsare tsaren siyasar duniya ta shakara ta dubu biyu da sha shida 2016 miladiya wannan yashafi labari ko kuma koma wanene yake sane da hakan kuma yayi watsin iska da shi:

  1. Shigowa da abu ko fitar dashi cikin kasar ko kuma wajen kasan koriya ta arewa ku koma wani kayayyaki ne ko abubuwa ko kuma tsarin saisaita kasuwancin harkan kimiya da fasaha saboda fitar dashi daga kasar Amerika domin amfani da irin wa’innan kayayyakin ko kuma hidin dumu ko kuma harkan kimiyane na makamai masu linzami kai koma hanyoyin daukan wa’innan irin makaman ne ko kuma bada gudun muwa wajen ƙerasu Ko kyauta ta ƙeran su ko kuma mallakansu ga koma wanene wato makami me linzami ko kuma makamai masu guba ko kashe garkuwan jiki ko kuma masu kashe kwayoyin halitta na jikin dan adam kai koma wani makami ne da aka tsarashi saboda irin wannan ta’adi.

  2. Ta hanyar bada ilimi ko kuma shawara koma menene ko taimako, ko kuma shiga harkan kudaɗi dumu dumu, wanda keda alaka da hada makamin, ko kuma gyaran shi koma ma amfani da irin wa’innan makaman na’orar ko kuma tsarin na’oran hakan ya;

  3. Shafi fitar dashi ne ko shigo dashi cikin kasar koriya ta arewa sake fitar da kayayyaki masu tsada ne cikin kasar ko kawo su;

  4. Shiga cikin wannan aiki, shi zai kai ga, ko kuma ya karama jama kasar takunkumi, wato koriya ta arewa;

  5. Shiga cikin wannan aiki, shi zai kai ga, ko kuma ya karama jama kasar takunkumi saboda cinzarafin hakkin dan adam dasu ke yi;

  6. Shiga dumu dumu harkan ha’incin kudadi da kayayya ki, ta hanyar yaudara, fitar da manya kudadi ta hanyar yaudara da zulliya, ko kuma siye da siyarwa miyagun kwayoyi wanda ke taimakawa gwannatin kasar koriya ta arewa ko kuma wani jigon gwannatin, ko kuma wanda ke kasuwan cin a madadin gwannatin;

  7. Shiga dumu dumu cikin muhimman harkokin daya shafa kutse na na’ora me kwakwalwa ga wani mutumin kasar waje, ko kuma wata gwannati koma wasu a madadin kasar koriya ta arewa;

  8. Siyarwa, kaiwa, ko kuma turawa zuwa ga ko daga gwannatin kasar koriya ta arewa ko kuma wanda ke aiki a madadin gwannatin, wani mihimmin adadine na ma’adanai tsadaddu, ko kuma ma’adanin garafat, haka kuma danye ko kuma taceccen karfe ko alminiyun, farin karfe ne ko gawayi ko sufwuya na na’ora me kwakwalwa, wanda zaayi amfani dashi na yau da kullun ko kuma na amfanin masana’antu, wanda kai tsaye yanada alaka da makami me linzami, ko kuma yadda zaa kawo shi, ko kuma samar da wani jam’iyar ma’aikar kasan koriya ta arewa wakilan tsaro na soja da ƴan sanda ko kuma wakilan tsaron cikin gida ko kuma harkokin leken asiri, ko kuma gudanar da makamin ko gyara shi, gidan yarin wa’inda ake tsare dasu saboda siyasa ko kuma inda ake sa aikin tilas, wannan ya shifa harma wajen kasar koriya ta arewa;

  9. Shigowa dashi, fitarwa dashi, ko kuma sake shigowa dashi ko fitar dashi kai koma daga kasar koriyan ta arewa ne koma wani makami ne ko makamancin sa; ko

  10. Kana sane ne kayi ƙoƙarin shiga cikin daya daga cikin abunda aka lassafta a sakin layi na (1) har zuwa na (9).

Bangaren harkokin kasashen wajen ya kara bada umurni cewa abada dala miliyan biyar $5 ga duk wanda ya bada muhimmin labari akan duk wanda yake amsa umurnin kasar koriyan ta arewa kai tsaye ko ba kai tsaye ba, ya taimaka aka har damfara na na’ora me kwakwal wato doka ta (“CFAA”), 18 U.S.C da kuma 1030) bangaren harkokin wajen na niman labari akan duk wanda ya saɓawa dukata CFAA, wanda ya taɓa yi koda bayana kan yi bane.

  1. Kutse cikin na’ora me kwakwalwan jama’a ko ta wani da nufin sace labarai mahimmai;

  2. Tura abunda zaiyi ɓanna cikin na’orori masu kwakwalwa;

  3. Ɓanna da amfani da ansan kai da ceto;

  4. Turoma da maganganu na tsoratarwa saboda ka firgita, asamu labarai daga gare ka, ko kuma a tambaye wani muhimmin abu daya ke da alaƙa da na’ora me kwakwalwa, ta hanyar koƙarin amsan kudin mutun ko wasu koma wani abu me tsada wanda an haramta hakan karƙashen sakin layi na 18 U.S.C da kuma 1030(a)(2), (a)(3), (a)(5) da kuma (a)(7).

Karin Hotuna

North Korea - English
North Korea - Chinese (Simplified)
North Korea - Chinese (Traditional)