Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Abdullah Nowbahar

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 2

Abdullah Nowbahar kwarraren masanin nakiyoyi ne na Hezb-e Islami Gulbuddin (HIG) ne, kuma shi dan kungiyar mukarabban Abdul Saboor ne. Nowbahar da Saboor sun taka babbar rawa wajen harin bam (SVBIED) da aka kai ran 18 ga watan Satumbar 2012 akan wata motar safa dake dauke da ma’aikatan Babban Filin Jirgin Saman Kabul, wanda kuma aka hallaka mutane fiyeda goma-sha-biyu a cikinsa.