Wanda ake nema
Bayani wanda zai kawo hukunci…

Abdullah Ahmed Abdullah

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 10

Abdullah babban shugaban ne na yan al-Qaida, kuma shi memba ne na shugabancin majalisan al-Qa’ida, “majlis al-shura.” Abdullah na da kwarewa a jami’in sha’anin kudi,malami da kuma mai sarrafa dabara na al-Qa’ida.

Baban juri na tarayya a watan Nuwamba 1998 ta tuhumance da kuma caja Abdallah don matsayin shi a tashe-tashen bam a ranar bakwai ga watan Agusta,shekaran dubu goma shatara da tamanin da takwas (August 7,1998) a ofishin jakadanci na Amirka da suke Dar es Salaam, Tanzania a kuma Nairobi, Kenya. Kai farmaki ya kashe yan farar hula guda dari biyu da ishirin da hudu (224), fiye da dubu biyar (5,000) kuma sun samu rauni.

A shekaran dubu goma sha tara da tamanin (1990), Abdullah ya ba da tarbiyya na soja wa yan gudanarwar al-Qa’ida da kuma yankabilan Somali wanda suka yi fada da rundunan sojojin Amirka a Mogadishu lokacin gyaran aikin said rai. Daga shekara dubu goma sha tara da tamanin da shida zuwa dubu goma sha tara da tamanin da takwas (1996-1998),yayi ninkin sarrafa na horo a sansani na al-Qa’ida da ke Afghanistan.

Bayan tashe-tashen bam a ofishin jakadanci, Abdullah ya sake gida zuwa Iran a karkashin tsaro na Iran Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC). A shekaran Dubai shirin da uku (2003) masu mulki na Iranian sun sa shi da wadansu shugabanen al-Qa’ida daurin talala. A watan satumba shekara dubu ishirin da goma sha biyar (2015), Abdullah da wasu babban shugabannen al-Qa’ida ta sake su daga Gidan wakafi na kasar Iranian abakin wani ma’aikacin huldar jakadanci na Iranian da al-Qa’ida suka sace a Yemen.

Karin Hotuna

Hoton Abdullah Ahmed Abdullah
English AAA and SaA PDF