Labarai da Dumi-Duminsu

Muhammad Abbatay (‘Abd al-Rahman al-Maghrebi)

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 7

Muhammad Abbatay, wanda aka fi sani da Abd-al-Rahman al-Maghrebi, babban mahimmin shugaban al-Qa’ida ne da ke zaune a Iran. Al-Maghrebi, shi ne darektan bangaren yada labarai na kungiyar al-Qa’ida, kuma suruki ne kuma babban mai bada shawara ga shugaban al-Qa’ida Ayman al-Zawahiri.

Takaddun da aka samo daga aikin soja a 2011 a kan tsohon shugaban al-Qa’ida Usama bin Ladin nuna cewa al-Maghrebi ya kasance tauraro mai tasowa a cikin al-Qa’ida na shekaru masu yawa.

(Cikakken Bayani »)

Katsalandan zabe ƙasashen waje

Ma’aikatar Harkokin ta Amirka na Lada Saboda Shirin Adalci yana miƙa lada masu har zuwa miliyoyin daloli goma don bayani kai wa ga shaida ko wurin na kowane mutum wanda, yayin da yake aikatawa ja-gorar na ko a ƙarƙashin iko na gwamnatin ƙasashen waje sa baki tare da kowane na Amirka zabe tarayya, jiha, ko ƙaramar ta hanyar keta sashe na dubu ɗaya da talatin na taken goma sha takwas. Wasu ayyukan ɓarna na yanar gizo niyya game da zabe ko bunkasa kamfe iya hannu a aikata laifi Kwamfuta Dokar Zamba da Zagi, Goma sha takwas U.S.C. da kuma dubu ɗaya da talatin, wanda bayyana haramta ba tare da izini ba katsalandan kwamfuta da sauran hanyoyin zamba mai alaƙa da kwamfuta. Daga cikin wasu laifuka, dokar ta haramta samun izinin kwamfyuta mara izini don samun bayanin da kuma sanar da mai karɓan ba tare da izini ba.

(Cikakken Bayani »)

Junzō Okudaira

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

A ran 14 ga vwatan Afrilun 1988 ne, wani bam ya tashi daga cikin wata mota a gaban Kulob na USO dake birnin Naples, Italiya. Farmakin ya hallaka jimillar mutane biyar da suka hada da wata sojar Amurka macce daya, ya kuma raunana mutane 15, cikinsu harda sojan Amurka hudu.. A ran 9 ga watan Afrilun 1993 aka chaji Junzo Okudaira, wani dan kungiyar ta’addanci ta Jajayen Sojan Japan (JRA) da laifin kai wannan ahrin na Naples. Haka kuma shi Okudaira ne ake tuhuma da laifin kai harin bam din mota da aka kai a kan Opishin jakadancin Amurka dake Rome a cikin watan Yunin 1987.

(Cikakken Bayani »)

Sajid Mir

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Ana neman Sajid Mir ruwa a jallo, wani babban mamba na ƙungiyar ta’addanci ta ƙasashen waje da ke da zama a Pakistan Lashkar-e-Tayyiba (LeT) saboda hannu da yake da shi a hare-haren ta’addancin da aka kai a Mumbai na Indiya a watan Nuwamba na 2008. Shirin Ladan Adalci (Rewards for Justice program) ya yi alƙawarin bayar da tukuicin da ya kai dala miliyan 5 ga duk wanda ya ba da labarin da zai kai ga kamawa ko gurfanar da Sajid Mir a kotu a kowace ƙasa ce saboda rawar da ya taka a waɗannan hare-hare.

Tun daga ranar 26 ga Nuwamba, 2008, har zuwa Nuwamba 28, 2008, horarrun maharan LeT guda goma sun kai wasu jerin tsararrun hare-hare a gurare masu yawa a Mumbai, Indiya. Wuraren da aka kai wa harin sun haɗa da manyan otal-otal biyu (Taj Mahal Palace da The Oberoi), da Leopold Café, da gidan Nariman (Chabad), da tashar jirgin ƙasa ta Chhatrapati Shivaji. Sun kashe kimanin mutane 170. Amurkawa shida sun rasa rayukansu yayin harin. Amurkawan su ne: Ben Zion Chroman, Gavriel Holtzberg, Sandeep Jeswani, Alan Scherr, Naomi Scherr, da Aryeh Leibish Teitelbaum.

(Cikakken Bayani »)

Sace Mark Randall Frerichs

Kabul, Afghanistan | Fabrairu 2020

An sace Mark Frerichs a farkon Fabrairu 2020. A lokacin sace shi, ya zauna a cikin Kabul. Ya ƙaura zuwa Afghanistan a kusan 2010 kuma aiki a kan aikin gine-gine a dukan ƙasar.

Frerichs farin namiji ne, santimita daya dari da tamanin dogayen, kuma nauyin tamanin da shida kilo. Yana da gashin launin ruwan kasa mai haske wancan yana mai sanƙo kuma ana iya aski, haske launin ƙasa idanunsa, da a inci daya a kan kumatu hagu sa. Anyi ganinshi karshe sanye da takalma baƙin, wando kore, jaket kore, da rawani na azurfa.

(Cikakken Bayani »)

Sace Paul Edwin Overby, Jr.

Birnin Khost Afghanistan | Mayu 2014

A tsakiyar watan Mayu na 2014, Paul Edwin Overby, Jr., wani marubuci ɗan Amurka, ya ɓace a lardin Khost, Afghanistan, inda yake yi bincike don littafin da ya rubuta. Kafin ɓacewarsa, Overby shawara cewa ya shirya don su ketare zuwa iyaka zuwa Pakistan don ci gaba da bincikensa.

Overby farin namiji ne, santimita daya dari da saba’in da biyar dogayen, kuma nauyin saba’in da bakwai kilo. Yana da gashin mai furfura hakan yana iya kasancewa aske gashin kuma yana da haske launin ƙasa idanunsa. Overby shan wahalar ciwon kunne na ciki-ciki da ke bukatan magani da magunguna. Ya shi na karshe cikin Birnin Khost, Afghanistan, a tsakiyar watan Mayu na 2014, yayin gudanar da bincike a cikin fadadawa wani sabon littafin da ya rubuta.Anyi ganinshi karshe sanye da takalma baƙin, wando kore, jaket kore, da rawani na azurfa.

(Cikakken Bayani »)

Amir Muhammad Sa’id Abdal-Rahman al-Mawla

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 10

Al-Mawla, wanda kuma aka fi sani da Hajji Abdallah, shine shugaban ISIS na gaba ɗaya. Shine babban jagoran ‘yan ta’adda a ƙungiyar da ta gabaci ISIS, al-Qa’ida a Iraƙi (AQI), kuma a hankali ya dinga samun muƙamai har zuwa wani babban matsayi na mataimakin shugaba a ISIS.

A matsayin sa na ɗaya daga cikin manyan masu faɗa a ji a ISIS, al-Mawla ya taimaka wurin aiwatarwa da kuma halasta sacewa, kashewa da safarar marasa rinjayen addini na Yazidi a arewacin Iraƙi sannan kuma ya jagoranci wasu hare-haren ta’addanci na ƙungiyar a faɗain duniya.

(Cikakken Bayani »)

Dakarun juyin juya halin Musulunci

Ma’aikatar Harakokin wajen Amurka za ta bayar da ladar kuɗi har dala miliyan $15 ga duk wanda ya bayar da bayanan da suka taimaka ga dagule harakokin kuɗi na Dakarun juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) da dukkanin bangarori, haɗi da dakaru na musamman na IRGC-Quds. IRGC ta ɗauki nauyin tallafawa hare-hare da ayyukan ta’addanci a sassan duniya. IRGC-QF ke jagorantar ayyukan ta’addancin Iran a wajen Iran ta hanyar wakilanta kamar Hizballah da Hamas.

Ma’aikatar za ta bayar da ladar kuɗi ga bayanai kan hanyoyin samun kuɗi na IRGC, IRDC-QF da rassanta ko kuma hanyoyin da ta ke samun kuɗi da suka haɗa da:

(Cikakken Bayani »)

Jehad Serwan Mostafa

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Jehad Serwan Mostafa, wanda kuma aka sani da sunanayen Ahmed Gurey, Anwar al-Amriki ko Emir Anwar dan Amurka ne kuma tsohon mazaunin jihar California ne. Ya sha yi wa al-Shebaab aiyukka iri-iri, cikin harda zaman jam’inta na horaswa a sansanoninta, kuma kwamandan mayakanta na kasashen ketare. Haka kuma shi gwani ne wajen harakar watsa labaran kungiyar. Mostafa dai Ba’Amurke ne da ya zauna a San Diego kafin ya koma Somalia a shekarar 2005. Mai yiyuwa ne ya taba ziyaratar wadanan wuaren: Somalia, Yamal, Ethiopia, Kenya da wasu kasashen Afrika.

Al-Shabaab itace bangare mayaka na Majalisar Kotunan Somalia wacce ta kwace aksarin sassan kudancin Somalia a rabin karshe na shekarar 2006. Al-Shebaab ta ci gaba da gudanarda aiyukkanta na ta’addanci a sassan kudanci da tsakiyar Somalia. Kungiyar ta sha daukan alhakin kai hare-haren bama-bammai barkattai – cikinsu har da na kunar bakin wake – a Mogadishu da tsakiya da arewancin Somalia, inda dsau da yawa takan auna jami’an Gwamnatin Somalia da wadanda ake ganin kamar kawaye ne ga Gwamnatin Wucingadin (TFG) ta Somalia. Mai yiyuwa ne al-Shebaab ce ta kai wasu hare-hare guda biyar na kunar bakin wake da aka kai a watan Oktobar 2008 akan wasu birane biyu na arewancin Somalia, inda aka kashe mutane 26, aka raunana wasu 29. Haka kuma al-Shebaab ce ta kai tagwayen hare-haren kunar bakin wake a Kampalar Uganda a ran 11 ga watan Yulin 2010, inda mutane fiyeda 70 suyka hallaka, ciki harda Ba’Amurke daya. Wannan kungiyar ce ke da alhakin kashe ‘yan hankoron neman sauyi barkattai, ma’aikatan bada agaji, tarin manyan jagabannin jama’a fararen hula da ‘yanjarida. A cikin watan Febrairun 2012 ne al-Shebaab da al-Qaida suka bada sanarwar kulla kawance a tsakaninsu.

(Cikakken Bayani »)

Sa’ad bin Atef al-Awlaki

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 6

Lada don adalci tana bayarda kusan dala miliyan 6 don bayanin da ya kai ga ganowa ko wurin da Sa’ad bin Atef al-Awlaki yake. Al-Awlaki shi ne AQAP sarki na shabwah, lardi a cikin Yemen. Ya yi kira a bainar jama’a a kai hare-hare kan Amurka da kawayenmu.

(Cikakken Bayani »)

Ibrahim Ahmed Mahmoud al-Qosi

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 4

Lada don adalci tana bayarda kusan dala miliyan 4 don bayanin da ya kai ga ganowa ko wurin sa of Ibrahim Ahmed Mahmoud al-Qosi yake. Al-Qosi yana cikin tawagar jagoranci da ke tallafawa “sarkin” AQAP na yanzu. Tun a shekara 2015, ya fito a cikin daukar kayan daukar mutane ya kuma AQAP karfafa wadanda karnukan kerkeci da ke yakar Amurka a cikin yaduwar yanar gizo. Ya shiga AQAP a shekara 2014, amma ya kasance mai aiki a cikin al-Qa’ida shekaru da dama kuma yayi aiki kai tsaye ga Usama bin Laden shekaru da dama. An kama Al-Qosi a cikin Pakistan watan Disamba 2001 kafin a tura shi Guantanamo Bay. Ya shigar da karar a shekara ta 2010 a gaban wata hukumar soja don yin hadin kai da al-Qa’ida tare da bayar da tallafi na kayan ta’addanci ga ta’addanci. Amurka ta saki al-Qosi kuma ta dawo das hi Sudan a shekara ta 2012 saboda wata yarjejeniyar yarjejeniya.

(Cikakken Bayani »)

Bacewa na Robert A. Levinson

Tsibirin Kish, Iran | 9 ga watan Maris, 2007

Rewards for Justice ta sanya lada da ya kai har dala $20,000,000 ga duk wanda ya samar da bayanin da zai kai ga ganowa da kuma dawo da Robert A. Levinson. Ana bada tabbacin boye sirri sannan akwai damar canjin wurin zama. Idan kana da bayani, tuntubi Ofishin Jakadancin Amurka babba ko karami mafi kusa da kai, FBI, ko ka tura imel zuwa [email protected]

(Cikakken Bayani »)

Kwanton bauna a Niger a shekarar 2017

Tongo Tongo, Niger | 4 ga watan Oktoba 2017

Ranar 4 ga watan Oktoba 2017, wasu mayaka yan ta’adda masu dasawa da kungiyar Daular Islamiya a Babban yankin Sahara (ISGS), sun kai wani hari na kwanton bauna ga wasu zaratan sojoji na musamman na Amurka da ke girke a Niger domin gudanarda ayyukan bada horo, shawarwari da taimakama rundunar mayakan Niger a cikin aikinta na yaki da ayyukan ta’addanci, da kuma kawayensu sojojin Niger a kusa da kauyen Tongo Tongo a Niger iyaka da kasar Mali. Harin na kungiyar ISIS-GS ya yi sanadiyar mutuwar sojoji hudu aifafin kasar Amurka da wasu sojoji hudu yan kasar Niger. Bugu da kari, wasu sojoji Amurkawa biyu da wasu karin sojoji takwas yan Niger, sun jakkatta a cikin harin. A ranar 12 ga watan Janairun 2018, Adnan Abu Walid al-Sahraoui, shugaban kungiyar ISIS-GS ya yi ikirarin daukar alhakin kai wannan hari.

Tsarin Tukwici domin bayyanar gaskiya, ya tanadi bada wata ladar tsabar kudi da ba za su kasa da miliyan biyar na Dalar Amurka ba ga duka wanda ya bayarda labarinda za shi iya taimakawa ga cafkewa tare da gurfanarda duka mutumen da ke da alhakin wannan aika-aika na ta’addanci.

(Cikakken Bayani »)

Faruq al-Suri

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Faruq al-Suriis shugaban ƙungiyar ‘yan Hurras al-Din (HAD). Al-Suri babban mamba ne a kungiyar al-Ƙa’ida (AQ), inda ya shafe shekaru yana aiki da ƙungiyar ta ‘yan ta’adda. Ya kasance babban mai bayar da horo tare babban kwamandan AQ Sayf al-Adl a Afghanistan a wajajen 1990 kuma ya horar da mayaƙa a Iraƙi daga 2003 zuwa 2005. An tafa tsare Al-Suri a Lebanon daga 2009 zuwa 2013, daga baya kuma ya zama kwamandan al- Nusrah Front. Ya bar al-Nusrah Front a 2016.

A watan Satumba 10, 2019 ma’aikatar harakokin wajen Amurka ta ayyana shi matsayin dan ta’adda na musamman a duniya karkashin dokar shugaban kasa 13224.

(Cikakken Bayani »)

Sami al-Uraydi

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Sami al-Uraydi babban jami’in shari’a na Hurras al-Din (HAD). A baya Al-Uraydi yana da hannu a kitsa harin ta’addanci kan Amurka da Isra’ila. Al-Uraydi mamba ne a majalisar shura ta HAD. Al-Uraydiya kasance babban jami’in shari’a na ƙungiyar al-Nusrah daga 2014 zuwa 2016, ya bar ƙungiyar ne a 2016.

Hurras al-Din bangare ne na ƙungiyar al-Ƙa’ida da ta ɓulla a Syria a farkon 2018 bayan saɓanin da ya sa wasu suka ɓalle daga Hay’at Tahrir al-Sham (HTS), Shugabancin HAD, haɗi da al-Uraydi sun ci gaba da yin biyayya ga AQ da shugabanta, Ayman al-Zawahiri.

(Cikakken Bayani »)

Abu ‘Abd al-Karim al-Masri

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Abu ‘Abd al-Karim al-Masri babban mamban al-Ƙa’ida ne (AQ) kuma daya daga cikin shugabannin ƙungiyar Hurras al-Din (HAD). A 2018, al-Masri ya kasance mamba a shura ta HAD, babban majalisar koli, kuma ya taba kasancewa mai shiga tsakani tsakaninta da al-Nusrah Front.

Hurras al-Din bangare ne na ƙungiyar al-Ƙa’ida da ta ɓulla a Syria a farkon 2018 bayan saɓanin da ya sa wasu suka ɓalle daga Hay’at Tahrir al-Sham (HTS), Shugabancin HAD, haɗi da al-Masri sun ci gaba da yin biyayya ga AQ da shugabanta, Ayman al-Zawahiri.

(Cikakken Bayani »)

Mu‘taz Numan ‘Abd Nayif Najm al-Jaburi

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Mu’taz Numan ‘Abd Nayif Najm al-Jaburi, wanda kuma ake kira Hajji Taysir babban jigo ne a ƙungiyar Daular Musulunci (ISIS) a Iraƙi da Syria kuma babban mamba a ƙungiyar al-Ƙa’ida (AQI) da ta gabace ta.

Al-Jaburi ya jagoranci samar da bama-bamai ga ta’addancin ISIS da ayyukanta na ta’addanci.

(Cikakken Bayani »)

Sami Jasim Muhammad al-Jaburi

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Sami Jasim Muhammad al-Jaburi, wanda kuma ake kira Hajji Hamid, jigo ne a ƙungiyar Daular Musulunci a Iraƙi da Syria (ISIS) kuma babban mamban kungiyar al- Ƙa’ida a Iraƙi wacce ta gabaci ISIS (AQI). Muhammad al-Jaburi ya taka rawa ga tafiyar da kuɗaɗen ayyukan ta’addanci na ISIS.

A yayin da yake matsayin mataimakin ISIS a kudancin Mosul a 2014, an bayar da rahotannin cewa matsayinsa tamkar na ministan kuɗi ne, inda yake kula da kuɗaɗen shiga na ƙungiyar daga man da take sayarwa da Gas da kuma ma’adinai ta ɓarauniyar hanya.

(Cikakken Bayani »)

Kungiyoyin ISIS masugarkuwa da mutane

Shirinbayar da ladanaMa’aikatarharakokinwajenAmurkaya ware kusandalabiliyanbiyargadukwandayasamar da bayanai game da kungiyar ISIS kokumabayanaikanmutanen da ke da alhakinsaceMalamanKirista Maher Mahfouz, Michael Kayyal, Gregorios Ibrahim, Bolous Yazidi da kuma Paolo Dall’Oglio.An ware wannantukuicinne a lokacimafimuhimmanci da yakin da muke da ISIS.Garkuwa da shugabanninaddiniyanunagirmandubarunrashintausayina ISIS dakuma yadda sukanunayanzu sun mayar da hankaligamutanen da basujibasuganiba.

A ranar 9 gaFabrairun2013, MalaminCocin Orthodox naGirka, Maher Mahfouz da malaminCocinKatolikanaArmeniya Michael Kayyalsunacikinmotarbus ta fasinjazuwawani zaman zuhudu a Kafrunna Syria. Kimaninkilomita 30 tsakani da wajengarin Aleppo, wasu da akezargimayakan ISISsukatsayar da motar, sukabincikifasinjoji da takardu, saisukaamince da malamanaddiningudabiyudagacikin bus din. Ba a sake jinduriyarsubatunlokacin.

(Cikakken Bayani »)

Salman Raoul Salman

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 7

Salman Raoul Salman yana tafiyad da goyon bayan ‘kungiyar yan ta’adda na Hizballah dake yammacin duniya. Jagora a ‘Kungiyar Tsaro na Waje na Hizballah (ESO), Salman yana da sa hannu a ‘kulle-‘kulle a duk fadin duniya. ‘Kungiyar ta ESO ‘bangare ne na Hizballah dake da alhakin shiryawa, daidaitawa, da kuma ‘kaddamar da hare-hare a wajen Lebanon. Suna kai hare-haren ne takamaimai akan Israliyawa da Amurkawa.

Daga cikin ‘kulle-‘kullen da Salman yake da sa hannu a ciki ya hada da tashin bom a cibiyar raya al’adu na ‘Kungiyar Juna ta Israliyawa da Argentinawa (AMIA). A ranar sha takwas ga watan Yuli, alif dubu daya da ‘dari tara da casa’in da hudu, Hizballah sun tashi mota mai ‘dauke da kayan fashewa a wajen cibiyar raya al’adu ta AMIA a Buenos Aires inda aka kashe mutane tamanin da biyar. Salman shi ne ya jagoranci kuma ya daidaita harin kai tsaye daga inda aka kai harin.

(Cikakken Bayani »)

Lebanon Hizbullah kudi Cibiyar sadarwa

Sakamako ga Adalci yana bayar da kyauta har zuwa dolar Amirka miliyan 10 domin bayanin da zai haifar da rushewar tsarin kudi na Lebanon Hizballah. Kungiyoyi masu ta’addanci kamar Hizballah sun dogara da kudade da sadaukar da kai don ci gaba da gudanar da ayyukan kai hare hare a duniya. Hizballah yana da kimanin dala biliyan daya a kowace shekara ta hanyar tallafin kudade daga Iran, kasuwancin duniya da zuba jarurruka, masu bada tallafi, cin hanci da rashawa, da kuma hada-hadar kudi. Kungiyar ta amfani da wadannan kuɗin don tallafa wa ayyukan lalata ta duniya baki daya, ciki har da: Gudanar da ‘yan tawaye zuwa Siriya don goyon bayan Assad mulkin kama karya; an yi zargin cewa za a gudanar da bincike da kuma tattara bayanai a cikin asalin ƙasar Amirka; da kuma inganta harkokin soja, har zuwa cewa Hizballah ya yi ikirarin cewa ya mallaki magunguna masu linzami. Wadannan ayyukan ta’addanci suna tallafawa ta hanyar sadarwar Hizballah ta kasa da kasa na masu goyon bayan kudi da ayyukan – masu bada kudi da kuma kayan aikin da suka haifar da jinin rai na Hizballah.

(Cikakken Bayani »)

Harare-Haren Mumbai na Shekarar 2008

Mumbai, Indiya | Nuwamba 26-29, 2008

Farawa da ranar 26 ga watan Nuwamba, 2008, cigaba har zuwa ranar 29 ga watan Nuwamba, 2008, masu kai hari su goma da suka samu horo daga wata kungiyar ta’addanci ta kasar waje dake zaune a kasar Pakistan mai suna Lashkar -e- Tayyiba (LeT) suka kai jerin wasu hare-haren da aka shirya kan wasu wurare a Mumbai, Indiya, wadanda suka hada da Taj Mahal otel, da Oberoi otel, da wurin sayar da kayan makulashe na Leopold, da Gidan Nariman (Chabad) da kuma tashar jirgin kasa ta Chahatarapati Shivaji, inda aka kashe akalla mutane 170.

An kashe Amurkawa shidda a cikin hare-haren na kwana ukku, wadanda suka hada da: Ben Zion Chroman, da Gavriel Holtzberg, da Sandeep Jeswani, da Alan Scherr, da diyar shi mai suna Naomi Scherr, da kuma Aryeh Leibish Teitelbaum.

(Cikakken Bayani »)

Salih al-Aruri

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

A cikin watan Oktoban shekara ta 2017, Salih Al-Aruri, daya daga cikin mutanen da suka kafa rundunar sojojin Izzedine al-Qassam, wani bangaren soji na kungiyar, an zabe shi a matsayin mataimakin shugaban Hukumar Siyasar Hamas. Al-Aruri yana samar da kudade da kuma aiwatar da ayukkan soji a Gabar Yammaci, an kuma alakanta shi da hare-haren ta’addanci da satar mutane da yin garkuwa da su. A cikin shekara ta 2014, al-Aruri ya sanar da hannun kungiyar Hamas a wani harin ta’addancin da aka kai a ranar 12 ga watan Yuni, shekara 2014 wanda aka sace da kashe wasu samarin Yahudawa a Gabar Yammaci, wanda ya hada da wani Bayahude mai shaidar zama dan kasa biyu, Isra’ila da Amurka, mai suna Naftali Fraenkel. Ya fito fili ya bayyana kisan a matsayin “aikin jarunta.” A cikin watan Satumba na shekara ta 2015, Sashen Baitulmalin kasar Amurka ya ayyana al-Aruri a matsayin Danta’addan Musamman na Kasa da Kasa (SDGT), biyo bayan Dokar Zartarwa wadda ta sa takunkumi kan duk kadarorin da ya mallaka, mai lamba 13224 .

(Cikakken Bayani »)

Khalil Yusif Harb

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Khalil Yusif Harb makusancin mai ba da shawara ne ga Babban Sakatare Hassan Nasrallah, shugaban kungiyar ta’addanci na ta Hizballah dake Lebanon, ya kuma taba zama babban jami’in soji mai kula da huldar kungiyoyin ta’addancin dake kasashen Iran da Palasdinu. Harb ya jagoranci da kuma kula da ayukkan sojan kungiyar a yankunan kasar Palasdinu da dukkan kasashen dake. Tun shekara ta 2012, Harb ya taka rawa wurin tura makudan kudade zuwa ga masu tu’ammali da kungiyar ta Hizbullah a kasar Yemen. A cikin watan Ogusta na shekarar 2013, Sashen Baitulmalin kasar Amurka ya ayyana Harb a matsayin Danta’addan Musamman na Kasa da Kasa (SDGT) biyo bayan Dokar Zartarwa mai lamba 13224.

(Cikakken Bayani »)

Haytham ‘Ali Tabataba’i

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Haytham ‘Ali Tabataba’i jigo na sojojin kungiyar Hizbullah wanda ya jagoranci rudunar Hizbullah ta musamman a kasashen Syria da Yemen. Ayukkan Tabataba’i a kasashen Syria da Yemen wani bangare ne na babban kokarin Hizballah na samar da horo da kayayyaki da taimakon ayukkan tarwatsa yankin. A cikin watan Oktoba na shekara ta 2016, Sashen Baitulmalin kasar Amurka ya ayyana Tabataba’i a matsayin Danta’addan Musamman na Kasa da Kasa (SDGT) biyo bayan Dokar Zartarwa mai lamba 13224.

(Cikakken Bayani »)

Khalid Saeed al-Batarfi

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Khalid al-Batarfi babban dan kungiyar AQAP ne a Handramaut ta kasar Yemen kuma tsohon dan majalisar shura ne ta kungiayr AQAP. Acikin shekarar 1999, yayi tafiya zuwa kasar Afghanistan, inda yayi aikin horarwa a sansanin al-Farouq na al-Qa’ida. Acikin shekarar 2001, ya yaki sojojin Amurka da Sojan Kawance na Arewaci (Northern Alliance), tare da ‘yan kungiyar Talban, a cikin shekara ta 2010, al-batarfi ya shiga kungiyar AQAP a kasar Yemen, ya jagoranci mayakan AQAP wurin kame gundumar Abyan dake Yemen, kuma aka nada shi Emiyan AQAP na Abyan. Bayan mutuwar shugaban AQAP Nasir al-Wuhayshi a wani harin sama na sojojin Amurka cikin watan Yuni na shekarar 2016, ya samar da wani bayanin dake gargadin cewa al-Qa’ida zata ragargaza tattalin arzikin kasar Amurka da sauran ra’ayoyinta.

(Cikakken Bayani »)

Sayf al-Adl

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 10

Al-Adl an nuna shi da kuma caja shi a babban jurin tarayya a watan Nuwamba 1998 tadon matsayin shi a tashe-tashen bam a ranar bakwai ga watan Agusta,shekaran dubu goma shatara da tamanin da takwas (August 7,1998) a ofishin jakadanci na Amirka da suke Dar es Salaam, Tanzania a kuma Nairobi, Kenya. Kai farmaki ya kashe yan farar hula guda dari biyu da ishirin da hudu (224), fiye da dubu biyar (5,000) kuma sun samu rauni.

Shi Laftanan kanar ne ada tare da runduna na musamman na Egyptian kamin aka karma Shi a shekaran dubu goma sha tara da tasa’in da akwai (1987) tare da dubbai tsagera yan adawa da gwannatin kasa biye da kokarin kis an gilla na ministan harkokin cikin Egypt.

Kamar lokacin farkon dubu goma sha tara da tamanin,al-Adl da sauran yan ma’aikacin al-Qa’ida sun da da koyarwa na soja da basira a kasashe daban-daban,harda Afghanistan, Pakistan da Sudan,don amfani na al-Qa’ida tare da rukunin alakar su, da jihadi musuluncin Egyptian.

(Cikakken Bayani »)

Mangal Bagh

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 3

Mangal Bagh shine shugaban Lashkar-e-Islam, wani ɓangaren ‘yan ta’adda wanda ke da alaƙa da Tehrik-e-Taliban Pakistan (TTP). Ƙungiyarsa na samun kuɗin shiga daga fataucin ƙwayoyi, fasa-ƙwauri, satar jama’a, hare-hare a kan Tawagar Ƙungiyar Tarayyar Turai, da kuma haraji a kan kasuwanci tsakanin Pakistan da Afghanistan.

Bagh ya jagoranci Lashkar-e-Islam tun 2006 kuma daga lokaci zuwa lokaci ya canza ƙawancensa domin kare kuɗaɗen shiga na haram a ƙarƙashinsu yayin da yake tilasta nau’in Musulunci na Deobandi Islam a yankunan gabacin Afghanistan da yammacin Pakistan waɗanda yake da iko da su musamman Gundumar Nangarhar, Afghanistan.

Wanda aka haifa a Hukumar Khyber, Pakistan, an yi Imani cewa ya na cikin tsakiyar shekarunsa na arba’in. Bagh ɗan ƙabilar Afridi ne. Yayi karatu a makarantun madrasa na shekaru masu dama kafin daga bisani ya yi faɗa tare da ƙungiyoyin sa kai a Afghanistan.

(Cikakken Bayani »)

Ahlam Ahmad al-Tamimi

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

‘Yar kasar Jordan, Ahlam Ahmad al-Tamimi, wanda kuma aka sani da suna “Khalti” da “Halati,” wani dan ta’addan kungiyar HAMAS ne da ke fuskantar shari’a.

A ranar 9 ga Ogosta, 2001, al-Tamimi ya yi jigilar wani bom da wani dan kunar bakin waken kungiyar zuwa wani wurin dake da cunkuson mutane a Ebarro pizzeria dakeJerussalam HAMAS, inda dan kunar bakin waken ya tayar da bom din wanda ya kashe mutane 15, ciki har da yara bakwai. An kashe Amurkawa biyu a cikin harin – Judith Shoshana Greenbaum, wata malamar makaranta mai shekaru 31 mai juna biyu, daga jihar New Jersey, da Malka Chana Roth, wani yaro mai shekaru15. Sama da mutane 120 suka raunata, wadanda suka hada da wsu Amurkaw hudu. Kungiyar HAMAS ta ce ita ke da alhakin kai harin

(Cikakken Bayani »)

Talal Hamiyah

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 7

Talal Hamiyah shine shugaban Ƙungiyar Tsaron Waje ta Hizballah (ESO), wacce ke kula da shiryayyun gidajen kurkuku a faɗin duniya. ESO itace shashi mai ɗaukar nauyin shiryawa, tsarawa da aiwatar da hare-haren ta’addanci a wajen Lebanon. Ana kai waɗannan hare-haren musamman a kan Isra’ilawa da Amurkawa.

Shashin Ma’ajiya na Amurka ya ambaci Talal Hamiyah a ranar 13 ga Watan Satumba, 2012 a matsayin Babban Ɗan Ta’adda na Duniya (SDGT) domin bin Dokar Gwamnati ta 13224 ta bayar da tallafi a kan ayyukan ta’addanci zuwa ga Hizballah a Gabas ta Tsakiya da sauran duniya.

(Cikakken Bayani »)

Fuad Shukr

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 5

Talal Hamiyah shine shugaban Ƙungiyar Tsaron Waje ta Hizballah (ESO), wacce ke kula da shiryayyun gidajen kurkuku a faɗin duniya. ESO itace shashi mai ɗaukar nauyin shiryawa, tsarawa da aiwatar da hare-haren ta’addanci a wajen Lebanon. Ana kai waɗannan hare-haren musamman a kan Isra’ilawa da Amurkawa.

Shashin Ma’ajiya na Amurka ya ambaci Talal Hamiyah a ranar 13 ga Watan Satumba, 2012 a matsayin Babban Ɗan Ta’adda na Duniya (SDGT) domin bin Dokar Gwamnati ta 13224 ta bayar da tallafi a kan ayyukan ta’addanci zuwa ga Hizballah a Gabas ta Tsakiya da sauran duniya.

(Cikakken Bayani »)

Muhammad al-Jawlani

Tukuicin Da Ya Kai Na Dala Milyan 10

Muhammad al-Jawlani, wanda kuma aka sani da Muhammad al-Golani, wanda kuma aka sani da Muhammad al-Julani, babban jagora ne na ƙungiyar ta’addanci, wato al-Nusrah Front (ANF), reshen Syria na al-Qa’ida. A watan Aprilu, al-Jawlani ya yi mubaya’a ga al-Qa’ida da kuma jagoranta Ayman al-Zawahiri. A watan Yuli 2016, al-Jawlani ya yabawa al-Qa’ida da al-Zawahiri a wani faifan bidiyo na yanar gizo kuma ya yi iƙirari cewa ANF zata canza sunanta zuwa Jabhat Fath Al Sham (“Kame Filayen Daga”). A ƙarƙashin jagorancin al-Jawlani, ANF ta ƙaddamar da jerin hare-haren ta’addanci a Syria, wasu lokuta da suke harar fararen hula. A watan Aprilu na 2015, an bayar da rahoton cewa ANF ta sace mutane, kuma daga bisani ta saki a ƙalla fararan hula Ƙurdawa 300 daga wani wurin duba abuben hawa a Syria. A watan Yuni 2015, ANF ta ɗauki alhakin hallaka mutane 20 mazauna ƙauyen Druze na Qalb Lawzeh a gundumar Idlib, Syria. (Cikakken Bayani »)

Kisan Joel Wesley Shrum

Taizz, Yemen | 18 ga watan Maris, 2012

A ranar 18 ga watan Maris, 2012, Shrum, mai shekaru 29, aka harbe shi kuma aka kashe shi a kan hanyarsa ta zuwa aiki a Taizz, Yemen, wanda wani ɗan bindiga da ke kan babur ya tsaya kusa da abin hawansa ya aikata. A lokacin rasuwarsa, Shrum yana aiki a Cibiyar Horo da Ci gaba Ta ƙasa-da-ƙasa a matsayin jami’i kuma malamin Turanci. Yana zaune a Yemen tare da matarsa da ƙananan yara guda biyu. Kwanaki kaɗan bayan harin, ƙungiyar ta’addanci ta al-Qaida dake Shashin Larabawa (AQAP) ta yi iƙirarin ɗaukan alhakin kisan. Shirin Bayar da lada na Shashin Ƙasa kan Sakayya Domin Tabbatar da Adalci na Amurka yana ba da lada har zuwa Dala miliyan 5 domin bayani da zai kai ga kamawa ko amincewa da laifi na mutanen da suka aikata, tsara, ko taimakawa wajen kisan Ba’amurke Joel Shrum. (Cikakken Bayani »)