Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 6 don samun bayanai kan Sa’ad bin Atef al-Awlaki, wanda aka sani da Sa’d Muhammad Atif. Al-Awlaki mamba ne a majalisar shura ta ƙungiyar al-Qa’ida Arabian Peninsula. Ya sha kiran a kai wa Amurka hari a bainar jama’a.
Sa’ad bin Atef al-Awlaki
Nahiyar Near East – Yammacin Afirka da Gabas ta Tsakiya