Dandalin Yanar Gizo na Gwamnatin Amurka a hukumance

Ibrahim Ousmane

Afirka – Kudu da Hamadar Sahara

Lada

Up to $5 million

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 5 don bayanai kan Ibrahim Ousmane, wanda aka sani da Dandou Cheffou saboda hannunsa a harin 2017 a Tongo Tongo na Nijar. Ibrahim Ousmane kwamandan Daular Islama ta Iraqi da Syria a Yankin Sahara ko ISIS A Babban Yankin Sahara (ISIS in the Greater Sahara –ISIS-GS) ne.

A ranar 4 ga Oktoban 2017, a kusa da ƙauyen Tongo Tongo da ke Nijar, mayaƙa masu alaƙa da ISIS-GS suka kai hari kan mambobin Dakarun Amurka na Musamman da ke horarwa da kuma ba wa sojojin Nijar shawara kan yaƙi da ta’addanci. Harin ya jawo mutuwar sojan Amurka huɗu da na Nijar huɗu. An raunata ƙarin Amurkawa biyu da kuma ‘yan Nijar takwas a harin. A ranar 12 ga watan Janairun 2018, shugaban ISIS-GS Adnan Abu Walid al-Sahrawi ya ɗauki alhakin kai harin.

Hotuna:

Fasta-Fasta:

Wuraren da Ke Da Alaƙa:

Burkina Faso, Mali, Nijar

Jinsi:

Namiji

Laƙabi/Yadda Kuke Rubuta Sunanku:

Dandou Cheffou

SUBMIT A TIP

Do Your Part. Secure a Safer World.

There are many ways to submit information to Rewards for Justice.

You may choose from multiple platforms and contact us in numerous languages. To process your information efficiently, we ask you to state your information as succinctly as possible, provide your name, location, and preferred language, and upload all relevant files such as photographs, videos, and documents to support your information. An RFJ representative will soon contact you. Please be patient, as RFJ reads every tip we receive.

Please open your Line app to submit a tip. The number is +1 202 702 7843

Please open your Viber app to submit a tip. The number is +1 202 702 7843

Please visit our Tor-based tips-reporting channel at: he5dybnt7sr6cm32xt77pazmtm65flqy6irivtflruqfc5ep7eiodiad.onion

Turo da Bayani

Ba da gudummawarku Samar da Duniya Mai Kwanciyar Hankali.

Akwai hanyoyi da yawa da za ku iya turo da bayani.

Za ku iya zaɓa daga wurare daban-daban kuma tuntuɓe mu a harsuna daban-daban. Don yin aiki da bayananku yadda ya kamata, muna buƙatarku da ku zayyana bayananku ƙarara, ku saka sunanku, da wurin da kuke, da harshen da kuka fi so, sannan ku ɗora dukkan takardun da suka dace, kamar ƙaramin hoto, da bidiyo da za su ƙarfafi bayanan naku. Jami’in shirin RFJ zai tuntuɓe ku nan gaba kaɗan. Muna roƙo da ku ƙara haƙuri saboda muna karanta dukkan bayanan da muka samu.

Muna roƙo ku buɗe manhajarku ta Signal don turo rahoto. Lambar ita ce +1 (202) 975-9195

Muna roƙo ku buɗe manhajarku ta Line don turo rahoto. Lambar ita ce +1 (202) 975-9195

Muna roƙo ku buɗe manhajarku ta Telegram don turo rahoto. Lambar ita ce +1 (202) 975-9195

Muna roƙo ku buɗe manhajarku ta Viber don turo rahoto. Lambar ita ce +1 (202) 975-9195

Ku duba shafin da zai ba ku ƙarin bayani game da turo rahoto a: he5dybnt7sr6cm32xt77pazmtm65flqy6irivtflruqfc5ep7eiodiad.onion

Skip to content