An kafa ƙungiyar Hayat Tahrir al-Sham (HTS) a 2017 daga wata gamayya tsakanin al-Nusrah Front (ANF) da kuma wasu da dama HTS na riƙe ani ɓangare na arewacin Syria, yayin da suka ƙudurci hamɓarar da gwamnatin Bashir al-Assad tare da maye gurbinta da ta ‘yan Sunna don ƙara daidaita zamanta a matayin ƙawar al-Qa’ida a Syria. HTS ta yi garkuwa da Amurkawa masu yawa tun bayan kafa ta. HTS ƙungiyar masu tattsauran ra’ayi ce wadda ke da bambanci da ‘yan adawar Syria, kuma ta sha nuna tasirinta kan harkokin mulki a yankin da kuma wajensa.
Hayat Tahrir al-Sham (HTS)
Nahiyar Near East – Yammacin Afirka da Gabas ta Tsakiya